skip to Main Content
1-800-987-654 admin@totalwptheme.com
الهوسا

الهوسا

Menene Tsarin Mubin?
  • Wani karbabben tsari ne don  horarwa da koyar da Larabci ga wadan da ba harshen su bane na asali, ta hanyar tsararrun Darrusa wadan da suka dace da bukatar masu son koyan Larabci.
LokaciKudin biyaManufofiDamammakiYadda za a yi Rigista
  • Daga 1 ga watan Agusta shekara ta 2016 zuwa 31st ga watan Agustan 2016.
  • Dalar Amruka $80 KACAL ga kowanne mai bukata.
  • *Sakamakon shirye-shiryen Kaddamar da wannan Tsari (Mubin) da ake kokarin gudanarwa, za a daukewa mutane guda 2,000 da suka yi rigista da wuri kudin rigista, za su sami garabasar kasancewa cikin tsarin KYAUTA ba tare da sun biya ko kobo ba.

Mubin yana da muhimman Manufofi da suka hada da:

  • Horar da Dalubai dabarun sanin Tushen Harshen Larabci, wanda hakan zai basu damar kwarewa cikin karatu.
  • Horar da Dalubai yin magana da muhawara a tsakanin su, tare da dabarun iya karatu, yadda hakan zai taimaka musu wajen tattaunawa za zantawa da Harshen Larabci.
  • Wayar da kan Dalibai don sanin wurare masu tsarki ga Musulmai.
  • Don sanin Tarihin Manzon Allah tsira da amincin Allah su Tabbata a gareshi.
  • Dalibin da aka Horar zai sami damar shawo kan Matsololi da dama wajen koyar Larabci.
  • Amfani da Yanar gizo (Internet) na saukaka koyo a ko’ina a kuma ko wanne lokaci.
  • Kayan Karatun za a samesu a wadace a kan Yanar gizo (Internet).
  • Tsarin koyo ta wannan tsari (Mubin) an tsara shi ne ta yadda zai dace da matakai daban-daban na Dalibai a duk sassan Duniya.
  • Samun sadarwa kai tsaye tsakanin Malamai da Dalibai ta hanyar sabuwar Fasaha da Kimiyyar Zamani.
  • Bugu da karin kwarewa a Harshen Larabci, Maluman mu sun kware sosai a manyan Harsunan Duniya.
  • Cika Takardar rigista a Yanar Gizo.
  • Duba e-mail din ka don samun hanyar shiga da kalmar Sirri.
  • Danna don zuwa Shafin mu domin yin Rigista.
  • Za ka sami wasika mai kunshe da Takardar Shiga ta farko ta hanyar e-mail.
  • Yi jarrabawar gwajin Harshe ta Yanar Gizo.
  • Tabbata ka sami wasika mai kunshe da Takardar Shiga ta karshe da ke dauke da bayanin matakin karatun da za ka fara da shi tare da kwanan watan farawa.
  • Dalibai za su sami damar shiga Shafin Dalibi a Mubin domin fara Azuzuwan Larabci.


مبين

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back To Top